Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC dake jihar Kano da kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourists dakai jihar Bauchi, sun samu tikitin shiga gasar Firimiya ta...
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, ya bayyana cewa kashi 99 cikin 100 na masu garkuwa da mutane da ’yan ta’adda da aka kama a jihar cikin...
Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya na shirin komawa tsarin biyan kudin wuta da ya dace da farashin mai kyau domin dakile...
Kamfanin Man fetur na Dangote ya sanar da karin rangwamen farashin man fetur, inda sabon farashin ya koma Naira 820 a kowace lita daga Naira 840...
Kyaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa, ya karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya raba motocin alfarma ga ‘yan wasa da jami’an...
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da sabuwar doka dangane da bizar da ba ta dindindin ba ga ‘yan Najeriya.A cewar wata sanarwa da ofishin jakadancin...
Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami’o’i ta Najeriya (JAMB) ta amince da maki 150 a matsayin mafi ƙanƙantar makin da za a bai wa ɗalibai guraben karatu...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙayyade shekara 16 a matsayin mafi ƙarancin shekarun da ɗalibai za su iya fara karatu a manyan makarantu na gaba da sakandare...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane huɗu da ake zargi da hannu a harin da aka kai fadar Sarkin Kano da ke Kofar...
Hukumar Kula da Yanayi ta Kasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi game da yiwuwar ambaliya a watan Yuli, tana mai cewa jihohi irin su Sokoto, Lagos,...