‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai hari wani sansanin sojoji a ƙaramar hukumar Marte ta jihar Borno a arewa maso gabashin Nijeriya, inda suka kashe wasu...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke hukuncin ratayewa ga wani mutum da ta samu da laifin kashe abokinsa saboda hula.Kotun da ke zamanta a kan titin...
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta yi watsi da wani kudiri da ke neman sauya kundin tsarin mulki na 1999 domin tabbatar da tsarin karba-karba a mukamin...
Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da mutane biyar yayin da suka kai hari ana tsaka da cin kasuwa a ƙauyen Dogon Ruwa da ke...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta sanar da kama wani matashi bisa zargin kashe saurayin ƙanwarsa da ya wanke ƙafa ya tafi zance gidansu.Hakan na ƙunshe...
Wata muhawara ta kunno kai a Jihar Kano da ma wajenta bayan gwamnatin jihar ta ba da umarni a cire naira miliyan 670 daga asusun ƙananan...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, NDLEA ta sanar da cafke wata mata da ta ɓoye hodar iblis tana shirin tafiya ƙasar Iran.Wata...
Gwamnatin Najeriya ta ce tana tattaunawa kan yadda za a mayar da ‘yan ƙasar kimanin mutum 15,000 da suka maƙale a ƙasashen Kamaru da Nijar da...
Gwamnonin arewa da kuma sarakunan gargajiya sun gudanar da taro a Kaduna, domin tattaunawa kan matsalolin rashin tsaro da suka addabi yankin.Taron wanda ke gudana a...
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya bayar da umarnin haramta sayar da man fetur a karamar hukumar Bama na jihar, ciki har da garin...