A farkon wannan sati ne wata takardar neman raba Masarautar Katsina ta bayyana, wadda take neman a ƙirƙiro ƙarin masarautu uku da suka haɗa da ƙarin...
Kwamitin Haɗin Gwiwa na Jihar Kano kan Tsaro da Gyaran Matasa, ya kama ’yan daba 31 a wani samame da ya gudana a unguwanni bakwai a...
Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile wani harin Boko Haram a ƙauyen Warambe na karamar hukumar Gwoza na jihar Borno, inda suka hallaka...
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi watsi da rahotanni da ke alaƙanta cewa yana daf da komawa wata jam’iyya, da kuma batun cewa zai shiga haɗaka...
Gwamnatin Jihar Kano ta haramta bikin ƙauyawa day da kuma soke lasisin duk wani gidan gudanar da bukukuwa ko kuma event center a jihar.Shugaban hukumar tace...
Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da haramta bukukuwan “Kauyawa Day” da ake yi a faɗin jihar, a wani mataki na ƙarfafa kyawawan ɗabi’u...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci dakarun sojojin Najeriya da su kara zage damtse wajen magance kalubalen tsaro da ke addabar kasar nan.Tinubu ya bayyana...
Shugaban Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Na Ƙasa, Dr. Agbo Gilbert Major, ya bayyana cewa Rabi’u Musa Kwankwaso, jagoran tafiyar Kwankwasiyya, ba mamba bane a...
Yan majalisar dokoki a Najeriya sun sake zama inda suka yi karatu na biyu ga ƙudurin dokar nan da ke neman yin gyaran fuska ga dokar...
Har yanzu babu cikakken bayani daga barikin sojojin Termit na Jamhuriyar Nijar, inda bayanai ke cewa sojoji sun yi wa shugabanninsu bore tare da bijire wa...