Kungiyar da ke rajin kare hakkin dan Adam da tattalin arziki da tabbatar da daidaito a ayyukan gwamnati (SERAP) ta maka hukumar kula da kafafen yada...
Shugaban hukumar NDLEA, Birgediya janar Mohammed Buba Marwa ya kaddamar da sabbin gidajen kwana da kuma cibiyar gyaran hali a jihar Kano.A yayin kaddamar da bikin...
An shiga ruɗu da fargaba a wasu garuruwan ƙasar Chadi da dama, sakamakon jita-jita da kafofin sada zumunta na yanar gizo ke yaɗawa cewa wasu matsafa...
Hukumar Shirya Jarrabawa Shiga Manyan Makarantu ta Najeriya, JAMB, ta saka ranar Alhamis 24 ga watan Afrilu a matsayin ranar fara jarrabawar wannan shekarar maimakon ranar...
Fadar shugaban Kasar nan, ta musanta wasu rahotonnin da ke zargin cewa an hana mataimakin shugaban ƙasar, Kashim Shettima shiga fadar shugaban ƙasar ta Villa.A ƴan...
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa babu wanda ya hana shi shiga fadar Ado Rock inda ya bayyana labarin a matsayin mummunan rahotannin da...
Gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar gwamnatin jihar Katsina suka kaddamar da shirin rage mace-macen mata masu juna biyu (MAMII) a matsayin dabarun rage mace-macen mata...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta ce jami’anta uku na kwance a asibiti sakamakon harbin bindiga da aka yi musu a...
Wasu Fursunoni fiye da 100 sun tsere daga wani gidan yari a Chadi a yayin musayar wuta, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutum uku da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta mayar da martani kan rade-radin da ake ta yadawa dangane da ficewar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, shugaban NNPP zuwa...