Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da kwamitin gudanar da kidayar jama’a da gidaje na kasa da za a gudanar nan gaba.Ana sa ran kwamitin...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta tsayar da matsaya dangane da tufafin da jami’an tsaro mata ke sakawa a fadin jihar.A cikin wata sanarwa da aka fitar, gwamnatin...
Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta’annati, ta gaza tabbatar da zargin wulaƙanta takardar Naira da take yi wa fitacciyar ’yar...
Wata Kotu ta yanke wa wani matashi hukuncin ɗaurin shekara biyu a gidan yari kan laifin yunƙurin soka wa mahaifinsa makami a unguwar Fagge da ke...
Wasu ‘yan bindiga a daren ranar Litinin sun kai wani mummunan hari a garin Morai da ke karamar hukumar Talata Mafara a jihar Zamfara, inda suka...
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS ta ce, farashin kayayyaki ya samu hauhawa a watan Maris da ya gabata zuwa kashi 24.23 cikin 100 a sababbin alƙaluman...
Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawar sirri da wasu jiga-jigan jam’iyyar NNPP daga Kano.Wadanda aka yi ganawar da su...
Rahotanni daga kungiyar kwallon kafa ta Manchester United na cewa babban mai tsaron gidan ƙungiyar, Andre Onana ya ji mamaki kan matakin da aka ɗauka na...
Sanatan Kudancin Borno, Ali Ndume, ya bayyana cewa a halin yanzu mayaƙan Boko Haram sun ƙwace yankunan ƙananan hukumomi uku a jihar.Ndume ya bayyana cewa mayaƙan...
Fursunoni a gidajen yarin daban-daban a sassan Kasar nan sun koka game da munin irin abincin da ake ba su, wanda suka ce na karnuka ya...