Rundunar tsaron fararen hula da kadarorin gwamnati ta Civil Defense a jihar Kano ta baza jami’anta 3, 400 domin bada tsaro ga masu zanga-zanga a jihar....
Matatar man Dangote ta sake tabbatar da cewa man dizal din da take fitar wa ya cika dukkan wasu ka’idojin da ya kamata dizal ya cika...
Sakataren Gwamnatin tarayya, George Akume ya shiga ganawa da ministoci a yayin da ake shirin fara zanga-zanga kan tsadar rayuwa a fadin Najeriya. Ganawar wacce ke...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da shirin rufe dukkanin cibiyoyin kula da lafiya matakin farko a ranar da za a gudanar da zanga-zanga ta fadin kasa....
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan kudurin dokar kafa hukumar raya yankin Arewa maso yamma. Barau Jibrin, mataimakin shugaban majalisar dattawa ne ya...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya roki ‘yan Najeriya da su soke shirin zanga zangar da aka tsara yi a wata mai kamawa. Ministan yada labarai, Mohammed...
Majalisar wakilai ta tarayya tayi kira da a dakatar da shugaban hukumar kula da harkokin mai ta NMDPR har zuwa lokacin da za a kammala bincike...
Gwamnatin tarayya ta samar da harkokin kasuwanci ga mutane 300, 000 ta hanyar tallafawa kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa wanda ake yi don samar da aikin...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da kudurin dokar mafi karancin albashi ga majalisar dokoki ta tarayya domin sahalewa ya zama doka. A ranar Alhamis...
Kungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore, ta ce mambobinta ba za su shiga zanga zangar da aka tsara yi kan tsadar rayuwa a ranar 1...