Gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin inganta karatun bai daya a fadin makarantu 111 na kasar nan. Shugaban hukumar kula da ilimin bai daya ta...
Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote dake garin Wudil na cikin matsanancin yanayi biyo bayan yanke wutar makarantar da kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na...
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta amince da karin darussa ga cibiyar koyo da koyarwa daga nesa ta jami’ar Ahmadu Bello, Zaria daga kakar...
Hukumar kula da lafiya matakin farko ta jihar Bauchi, ta ce ta samu rahotan wadanda ake zargin sun kamu da cutar Amai da Gudawa 50 daga...
Mutane 25 sun rasu yayin da 53 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a Gadar sama ta Dangwauro a titin Kano zuwa Zaria....
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta kori karar da jagoran kungiyar ‘yan aware ta IPOB, Nnamdi Kanu ya shigar yana neman gwamnatin tarayya da...
Wani karamin jirgin saman rundunar sojan saman Najeriya ya yi hatsari da safiyar ranar Litinin ne a kauyen Tami dake karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna....
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC ta kafa kwamitin ladabtarwa da zai binciki jami’anta guda biyu da ake zargi da cin...
Hukumar kula da shige da fice da ‘yan gudun Hijrah gami da bada shedar zama dan kasa ta kasar Canada IRCC ta ce ‘yan Najeriya 71,...
A kalla mutane 14 suka rasa ransu a wani hatsarin mota a garin Imawa dake kan hanyar Zaria zuwa Kano a karamar hukumar Kura ta jihar...