Babbar Kotun Jihar Kano ta sake zama domin sauraren shari’ar daukaka karar da Abduljabbar Kabara da ke kalubalantar hukuncin Babbar Kotun Musulunci da ta yanke masa...
Babbar Kotun Jihar Kano ta halasta wa ’yan kasuwar Sabon Gari shagunan da ke bangaren ’yan barkono da gidajen wanka.Kotun ta kuma umarci hukumar gudanarwar kasuwar...
Babbar Kotun Tarayya ta ba da belin tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama Hadi Sirika da ’yarsa Fatimah da wasu biyu a kan Naira miliyan 100 kowannensu.Alkalin...
An kama wani dan shekara 71 bisa zargin yin lalata da ’yar wani magidanci da ke haya a gidansa ’yar shekaru 14, har ta samu juna...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya fitar da jerin sunayen bankuna 41 da ya aminta da ingancinsu a fadin kasar nan.Bankunan dai sune wadanda CBN ya ba...
Mahaifiyar yaran da abokin mahaifinsu ya yi luwadi da su a Kano ta sake maka shi a kotu bayan mahaifinsu ya amince an kashe maganar a...
Jami’an ‘yan sanda sun cafke wani likitan bogi da ya buɗe asibiti yana yi wa jama’a tiyatar ƙaba (hernia) da tsakuwar ciki (appendix) a Jihar Legas.Likitan...
Wani mutum mai shekaru 40 ya aika matarsa lahira saboda za ta je ganin danta a gidan mijinta na fari.Magidancin ya caka wa matar tasa almakashi ne...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin aure, wacce take umartar dukkan masu niyyar yin aure da su...
Ma’aikatar lafiya ta Saudiyya ta fitar da sanarwar wani mutum da ya gamu da ajalinsa yayin da wasu 75 kuma aka kai su asibiti, bayan cin...