Wata Kotu ta daure wata matar aure ’yar shekara 28 a gidan yari ba tare da zabin biyan tara ba, kan laifin zuba wa kishiyarta ruwan...
Jami’an Sojojin Kasar nan da hadin gwiwar rundunar farar hula CJTF sun kubutar da iyalan ’yan Boko Haram hudu, bayan sun yi musu kwanton bauna a...
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da sace dalibai tara na jami’ar CUSTEC . da ke Osara Okene.Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnan jihar,...
Ana zargin wasu Ƴan bindiga sun sake kai hari jami’ar kimiyya da fasaha ta CUSTEC da ke jihar Kogi tare da sace wani adadi mai yawa...
Hukumar zaben kasar Chadi ta bayyana cewa shugaban kasar na riƙon ƙwarya Mahamat Idriss Deby Itno ne ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam ma’aikacin kamfanin rarraba hasken wutar lantarki...
Majalisar dattawan Kasar nan ta amince da dokar hukuncin kisa kan masu safarar miyagun kwayoyi a kasar.Wannan ya biyo bayan nazarin rahoton kwamitocin da ke kula...
Gwamnatin Kaduna ta sanar da wasu sabbin matakai na bai wa makarantun jihar tsaro saboda yawan hare-haren da suke fuskanta da kuma satar ɗalibai.Gwamna Uba Sani...
Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da wani sabon gangamin yaki da cutar sankarau a sassan kasar sakamakon yawaitar alkaluman mutanen da ke kamuwa da cutar idan aka...
Wasu da ake zargin matsafa ne sun datse mazakutar wani yaro domin hada layar bata a garin Pandogari da ke Karamar Hukumar Rafi a Jihar Neja....