Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PRP, Donald Duke, ya bayyana cewa iƙirarin cewa Najeriya ce ƙasa mafi arziki a Afirka “ƙarya ne”.Tsohon gwamnan Jihar Cross...
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba dole sai yana da matsayi a kwamitin yakin neman zaben APC ba, sannan zai yi aiki domin ganin Shugaba...
Sojojin Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI (OPHK), sun ce sun kashe sama da ’yan Boko Haram 20 a wurare daban-daban da...
Malaman addinin Musulunci da shugabannin addini sama da 500 daga jihohi 19 na Arewacin Najeriya da Abuja sun bayyana goyon bayansu ga tazarcen Shugaban Ƙasa Bola...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya naɗa Sarkin Rano, Ambasada Muhammad Isa Umar, a matsayin Amirul Hajj na jihar Kano a aikin Hajjin shekarar 2027.Gwamnan...
Fiye da mutane 500 sun kai koke-kokensu Ma’aikatar Ƙasa da Tsare-tsaren Gine-gine ta Jihar Kano domin tantance ikirarin mallakar filayen da ake takaddama a kansu a...
Shugaba Bola Tinubu ya ce alƙawarin da ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, ya yi na dawo da tallafin man fetur idan ya lashe...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Yiwa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayar da umarnin janye ƙarar da hukumar ta shigar kan Maryam Isah...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 25 ga Agusta 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Maulidin Annabi Muhammad SAW.Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya...
Akalla mutum 40 ake zargin sun rasa rayukansu bayan wani jirgin ruwa da ke ɗauke da manoma zuwa gonakinsu ya kife a garin Gorau, Ƙaramar Hukumar...