Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayar da umarnin rushe duk gine-ginen da aka yi a kan hanyoyin ruwa a Abuja.Wike ya bayyana hakan ne...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta ce ta kama mutane 80 tare da tarwatsa wuraren cinikayyar miyagun ƙwayoyi...
Ƙungiyar Manoman Najeriya (AFAN) ta yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan matakan da gwamnatin tarayya ke ɗauka wajen inganta tsaro da sauya fasalin harkar noma...
The Kano State Government has refuted a report by TRACKA, a civic accountability platform under BudgIT, concerning an alleged ₦235.4 million expenditure on the construction of...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kammala ayyuka 867 cikin 1,557 da gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta kaddamar tun bayan hawanta mulki. Kwamishinan Kula da...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya), murnar cika shekaru 85 da haihuwa, yana mai cewa...
Kamfanin (DIDICON-D7) na Najeriya ya shirya fara ƙera motocin yaƙi masu sulke, na’urorin daƙile jirage marasa matuƙa (drone) da sauran kayan aikin tsaro na musamman a...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da sabuwar ƙara ta neman a biya shi diyyar Naira biliyan 10 a kan Hukumar Yaƙi da Cin...
Ɗan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar NDC a 2027, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya ce gwamnonin da ke tunanin za su yi magudin zaɓe da ikon...
Kano State Governor, Abba Kabir Yusuf, has described the orange economy as a major driver of job creation and economic growth, saying strategic investment in the...