Connect with us

Featured

Wike ya bayar da umarnin rushe dukkan gine-ginen da aka yi a kan hanyoyin ruwa a Abuja

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayar da umarnin rushe duk gine-ginen da aka yi a kan hanyoyin ruwa a Abuja.

Wike ya bayyana hakan ne yayin wata hira da manema labarai ranar Talata, bayan wata mummunar ambaliya da ta afku a wasu unguwannin masu hannu da shuni a cikin birnin a ƙarshen mako.

Read Also : NDLEA Ta Kama Mutane 80, Ta Tarwatsa Wuraren Cinikayyar Miyagun Ƙwayoyi 16 a Kano

Ministan ya ce za a fara rusau ɗin daga ranar Talata zuwa Asabar, yana mai cewa wasu gine-ginen sun toshe hanyoyin ruwa da aka tanada a cikin tsarin birnin Abuja. Ya kuma ce wasu daga cikin masu gine-ginen manyan mutane ne, ciki har da ministoci da sanatoci.

A halin yanzu, rahotanni sun ce Hukumar Kula da Babban Birnin Tarayya (FCDA) ta fara rushe irin waɗannan gine-gine a unguwar Maitama. Wike ya jaddada cewa duk ginin da aka yi a kan hanyar ruwa za a rushe shi.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet