Connect with us

Featured

Buga fasfo ne ya koma Abuja amma za a cigaba da yin rajista a jihohi – Immigration

Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (Immigration) ta bayyana cewa sabon tsarin mayar da buga fasfo zuwa Abuja bai shafi yin rijista ko karɓar fasfo a ofisoshin jihohi ba. Ta ce rahotannin da ke cewa za a cire cibiyoyin gudanar da fasfo daga Kano ba su da tushe.

Bayanin ya biyo bayan ce-ce-ku-cen da ya taso kan wata takarda da ke nuna cewa an mayar da wasu cibiyoyin buga fasfo daga jihohi zuwa Abuja. Hukumar ta ce mutane sun yi kuskuren fahimtar manufar sabon tsarin.

Read Also : ICPC ta sake gano wasu hukumomin bogi guda biyu

Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar a Kano, DSI Muhammad Auwal, ya ce an fara aiwatar da tsarin tun farkon shekarar nan a jihohin Nasarawa, Kogi, Borno da Yobe, kuma za a ci gaba da faɗaɗa shi zuwa sauran jihohi. Ya kuma tabbatar da cewa takardar da ake yaɗawa ta fito daga hukumar, sai dai takarda ce ta cikin gida.

A cewarsa, manufar mayar da buga fasfo zuwa Abuja ita ce ƙarfafa tsaro da rage yiwuwar buga fasfo na bogi. Ya kuma bayyana cewa Legas na cikin rukuni na biyar, kuma za a fara aiwatar da sabon tsarin a jihar nan ba da jimawa ba.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet