Connect with us

Featured

Najeriya za ta fara ƙera motocin yaƙi da na’urorin daƙile jirage marasa matuƙa

Kamfanin (DIDICON-D7) na Najeriya ya shirya fara ƙera motocin yaƙi masu sulke, na’urorin daƙile jirage marasa matuƙa (drone) da sauran kayan aikin tsaro na musamman a cikin ƙasar.

Babban Daraktan kamfanin, Osman Chennar, shi ne ya bayyana hakan bayan ziyarar da tawagar Ministan Tsaro, Dakta Bello Mohammed Matawalle, ta kai wasu masana’antu da wuraren ƙera kayan aikin soji a birnin Alƙahira na Masar.

Read Also : El-Rufai ya shigar da ICPC ƙara saboda hana shi ganin iyalinsa

Ya ce shirin da ake aiwatarwa tare da kamfanin Eagles International for Defence Systems zai taimaka wajen musayar fasahar zamani da samar da ayyukan yi ga sama da ma’aikata 200, da kuma kusan tsofaffin jami’an soji 100 da suka yi ritaya.

Daga cikin kayan aikin da ake shirin ƙerawa akwai motocin yaƙi masu sulke, motocin ɗaukar dakaru da marasa lafiya, gidan harba rokoki na mortar mai girman 120mm, da sauran motocin yaƙi na musamman. Chennar ya ce Najeriya na iya sayar da wasu daga cikin kayan ga sauran ƙasashen Afirka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet