Connect with us

Featured

El-Rufai ya shigar da ICPC ƙara saboda hana shi ganin iyalinsa

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da sabuwar ƙara ta neman a biya shi diyyar Naira biliyan 10 a kan Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) bisa zargin hana shi ganin iyalansa yayin da yake tsare.

A ƙarar da lauyansa, Ubong Akpan, ya shigar a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ranar 13 ga Agusta, El-Rufai ya ce ICPC ta hana matarsa, Aichatou Asabe, da ɗansa, Abba El-Rufai, ziyartarsa.

Read Also : Gwamnonin da suke tunanin za su yi maguɗin zaɓe a 2027 tabbas za su ji kunya – Kwankwaso

Ya ce hana shi ganin iyalansa ya hana su kai masa abinci, magunguna da sauran muhimman abubuwan da yake buƙata yayin da yake tsare, lamarin da ya ce ya take haƙƙoƙinsa na ɗan’adam da kundin tsarin mulki ya tanada.

El-Rufai ya nemi kotu ta tabbatar da haƙƙinsa na samun damar ganin iyalansa da lauyoyinsa, tare da neman diyyar Naira biliyan 10 kan abin da ya bayyana a matsayin tauye masa haƙƙi.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet