Sheikh Ahmad Gumi malamin addinin musulunci ne, likita ne wanda ya yi ritaya a matsayin kyaftin a rundunar sojojin Najeriya.A cikin wata hira da aka yi...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano (CP), Muhammed Usaini Gumel, ya ce rundunar za ta shirya wasan kwallon kafa tsakanin kungiyar ta da wasu ‘yan daban da...
Gwamnatin Jihar Kano ta janye karar da ta shigar gaban Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati ta Kasa EFCC inda take neman ta...
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto a ranar Alhamis ya kulle kofar gidan gwamnati ga ma’aikatan da suka zo a makare.An ce gwamnan ya tuka kansa...
Hukumar Jin daɗin alhazai ta jihar Kano, ta tabbatar da rasuwar wata Hajiyar bana Hadiza Isma’il, yar asalin ƙaramar hukumar Madobi a kasar Saudiyya.Marigayiyar ta rasu...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta ce, ta cafke wasu mutane takwas bisa zargin su da ƙone motar sintirin jami’an rundunar a garin Katsina.Mai magana da...
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba kabir Yusuf, ya yi ganawar farko da kwamishnoninsa a yau Laraba.Da yake gabatar da jawabinsa yayin ganawar tasu, Gwamnan ya taya...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA) ta lisafta wasu jihohi 14 da kananan hukumomi 31 da ka iya samun samun ruwan sama kamar da...
Sabon babban sufetan ƴan sanda Olukayode Egbetokun, ya bayar da umarnin tura kwamishinonin yan sanda su Talatin da biyar zuwa jihohi. Hakan na ƙunshe ne ta...
Hukumar kula da fadar shugaban kasa ta sanar a ranar Talata cewa ta karbi maziyarta da masallata sama da miliyan 4,252,000 daga ranar 7 zuwa 14...