Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido ya bayyana amincewa da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour LP, Mista Peter Obi da tsohon shugaban kasa...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano a ranar Lahadin nan ta musanta kafawa da kaddamar da majalisar yakin neman zaben jam’iyyar a jihar a zaben 2023....
“A bayyane yake halin da makarantun gwamnti suke ciki a wasu shekaru a baya ta fuskar barazanar rashin tsaro daga bata-garin da suke maida makarantun guraren...
An kama wani korarren shugaban babban bankin Amurka Wells Fargo da ake zargi da yi wa wani fasinja fitsari a cikin jirgin Air India, kamar yadda...
Hukumar kare hakkin mai siye a jihar Jigawa ta yi holen wani wani dan kasuwa da ta kama dauke da gurbataccen irin Kantu buhu 3....
Ƙungiyar ɗalibai ta Najeriya NANS, ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ya yi gaggawar sanya baki game da ƙarin kuɗin makaranta da jami’o’i ke shirin...
Wani magidanci mai shekaru 40 da haihuwa Nuhu Umar Usman, ya harbe matarsa ta biyu Ladi Nuhu, a ƙauyen Dangarfa da ke ƙaramar hukumar Ningi ta...
Hukumar kula da yanayi ta Kasa (NiMet) ta yi hasashen samun yanayin hazo da kura daga ranar Juma’a zuwa Lahadi a fadin kasar nan. Yanayin...
Ana sa ran basusukan Najeriya zai kai Naira tiriliyan 77 yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar mulki nan da watanni biyar masu zuwa....
Gwamna Babagana Zulum ya ce jihar Borno tana da kashi 90 cikin 100 na tsaro da kwanciyar hankali gabanin babban zabe na 2023. Ya bayyana...