Daga Nasir G. Fagge Kotun Magistrate mai zaman ta a lamba 47 karkashin mai shari’a Hadiza Muhammad, ta gurfanar da wani yaro Umar Buhari mai...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotannin mamaye harabar babban bankin Najeriya, a ranar Litinin, kamar yadda ake ta yada labarin a yanar gizo....
Daga Nasir G. Fagge Zababben Dan majalisar Tarayya mai wakiltar Zariya Hon Dr Abbass Tajuddeen ya Maka fitaccen matashin dan jaridar nan dake Zariya Saifullahi...
Wata Gobara ta tashi a wani gidan mai mai suna AA Rano dake kan hanyar Abuja zuwa Lokoja a ranar Lahadi. A cewar rundunar ‘yan...
Jami’an hukumar tsaro ta DSS sun mamaye shalkwatar babban bankin Najeriya CBN tare da ritsawa da kuma ƙwace iko a ofishin gwamnan babban bankin Godwin Emefiele....
Rundunar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta nesanta kanta da wasu jami’ai da ake alakanta rundunar da su wadanda ake zargin suna karbar cin hanci...
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani-Bello, ya sanya dokar hana fita daga garin Lambata da ke karamar hukumar Gurara a jihar sakamakon wani kazamin rikici da...
Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da rahoton zargin cin zarafin yara da jami’anta suka yi a gidan yara na maratu da ke Nasarawa. Kwamishiniyar...
Wata babbar mota dauke da magoya bayan jam’iyyar PDP sama da 70 ta yi hatsari a jihar Filato, inda mutane da dama suka mutu. Hatsarin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ba a samu asarar rai ba sakamakon gobarar da ta tashi da yammacin ranar Asabar a shedikwatar rundunar....