Ɗan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar ADP, Sha’aban Ibrahim Sharada, ya ƙaddamar da takararsa a hukumance. Sha’aban ya ƙaddamar da takarar tasa ne yau Asabar a...
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris ta karbi bakuncin takwaranta na Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo a fadar White House dake birnin Washington DC. Kasashen biyu sun...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Eagle Ahmad Musa, ya sauya kungiyar kwallon kafa bayan da wa’adin sa ya kare...
Wasu jiga-jigan jam’iyyar APC a Sokoto sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP. Jaridar Daily Post ta ruwaito cewa, Sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP a jihar,...
Gwamnatin tarayya ta tallafawa akalla mutane 6,000 da suka karbi Naira 20,000 kowannensu a matsayin tallafin kudi a jihar Katsina a wani bangare na kokarin gwamnatin...
Wasu ‘yan bindiga sun yi awon gaba da wasu masu ibada a wani masallacin Juma’a da ke unguwar Zugu a karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara....
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya rantsar da sababbin kwamishinoni goma sha ɗaya waɗanda majalisar dokokin jihar ta kammala tantance su a farkon makon...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Osun, ta dakatar da dan takarar gwamna na jam’iyyar, Dotun Babayemi. Shugabannin mazabar Otun Balogun 2, dake karamar hukumar Ayedaade ne suka...
Majalisar gudanarwa ta jami’ar jihar Gombe (GSU) a ranar Alhamis din nan ta umurci dukkanin Ma’aikatan Makarantar da su koma bakin aiki cikin gaggawa. Hakan na...
Wasu ƙungiyoyin rajin kare haƙƙin ɗan adam a Najeriya, tare da ƙungiyar ma rubuta kan harkokin ƴan mutane watau HURIWA, sun soki naɗin da shugaba Buhari...