Kimanin ‘yayan jam’iyyu daban-daban har mutane 546 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Mallam Madori ta jihar Jigawa. Shugaban karamar hukumar,...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani direban babur ɗin Adaidaita sahu mai shekaru ashiri da biyar Ammar Ibrahim bisa nutsewar da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bada umarnin mayar da wurin da gini ya rufta a kasuwar sayar da wayoyi ta Beruit zuwa filin...
Gwamna Nyesom Wike ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi da yin katsalandan a zaben gwamna na 2019 a jihar Ribas....
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta bayyana matakan da ya kamata gwamnati ta dauka domin kawo karshen yajin aikin da take yi na tsawon watanni shida. Da yake...
Ministan yada labarai, Lai Mohammed, ya ce umarnin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya baiwa hafsoshin sojan kasar domin farauta, bibiya, da kuma magance ‘yan ta’adda...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a safiyar ranar Larabar nan ya tafi kasar Amurka domin neman hadin kan duniya da goyon baya ga shirin da...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya jajantawa ƴan kasuwar sayar da wayoyin hannu ta Beirut sakamakon ibtula’in da ya faru na rugujewar wani...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jajanta wa mutanen Kano musamman ma waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa. Jajen nasa dai na cikin wata...
Wani bene mai hawa huɗu da ake tsaka da ginawa a Kasuwar sayar da wayoyin salula ta Beruit Road a Kano ya rubto, inda ake fargabar...