Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a ranar Alhamis din nan ta ce za ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar shugaban kasa da na...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya ce Sanata Rabiu Musa ya ci amanar shi da mabiyansa, inda ya ce dalilin da ya sa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince da naɗin Ahmed Halilu a matsayin Manajan Daraktan kamfanin buga kuɗi. Jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa Ahmed Halilu, yayan...
Gabanin babban zaben shugaban kasa na 2023, kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta bayyana cewa Arewa ba za ta goyi bayan dan takarar da ke neman cin...
Jam’iyyar APC ta sanar da naɗa Malam Bala Ibrahim a matsayin daraktanta na yaɗa labarai na ƙasa. Hakan dai na cikin wata sanarwa da sakataren jam’iyyar...
Wadanda suka saba dokar hana zirga-zirgar babura kasuwanci na Achaba (Okada) a jihar Legas suna fuskantar hukuncin daurin shekaru uku a gidan yari saboda fara aiwatar...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kungiyar kwallan kafar Chelsea ta kammala cinikin daukar ‘dan wasan gaba na kungiyar Barcelona, Pierre-Emerick Aubameyang akan kudi Fam miliyan...
A karo na biyu cikin ƙasa da mako guda, Hukumar kula da zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta sake cafke babbar motar ɗaukar kaya...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta cafke kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo. An kama shi ne...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami da miyagun kwayoyi da kuma...