Malaman kwalejojin ilimi a karkashin kungiyar ma’aikatan kwalejin ilimi (COEASU) ta dakatar da yajin aikin da ta tsunduma na watanni biyu. Hakan na kunshe ne...
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da surukar shugaban ƙungiyar dattawan Arewa Farfesa Ango Abdullahi, tare da ƴaƴanta huɗu a yankin ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna....
Babban Darakta a kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, Gwamna Simon Lalong na jihar Filato, ya bayyana cewa Fafaroma Francis ba...
Gwamnatin Jihar Gombe Ta Amince Da Tsawaitawa Da Kammala Wassu Hanyoyi Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da tsawaitawa tare da kammala aikin wassu muhimman hanyoyi biyu...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce, babu wata matsalar tsaro a kan babbar hanyar Zaria zuwa Kaduna, kamar yadda ake yaɗawa. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida...
Bayan shafe tsawon kwanaki 135 da kai hari kan jirgin ƙasa tare da sace fasinjoji, ƴan bindiga sun sake sakin mutane bakwai cikin fasinjojin jirgin ƙasa...
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta ce akalla yan Najeriya miliyan 160 ne daga cikin miliyan 206 ke fuskantar barazanar kamuwa da cutar zazzabi a...
APC: Dan Takarar Gwamnan Jihar Neja Ya Wanke Kansa Daga Tayar Da Zaune Tsaye Dan takarar gwamnan jihar Neja a karkashin jam’iyyar APC, Hon. Umar...
Ba Ni Da Hannu A Karancin Taki Da Tsadarsa A Nigeria — Gwamna Badaru Gwamna Muhammad Abubakar Badaru na jihar Jigawa ya ce ba shi...
Karin wasu fasinjoji bakwai da aka yi garkuwa da su a harin jirgin kasa na ranar 28 ga watan Maris a jihar Kaduna sun samu ‘yanci....