Rundunar Tsaron Fararen hula ta Ƙasa, NSCDC, ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai a wata gobara da ta tashi a wani gidan mai dake Al-Masfa dake...
Ministan Shari’a na Najeriya, Abubakar Malami ya bayyana cewa har yanzu bai ayyana tsayawa takarar wata kujerar siyasa ba a zaben 2023 da ke tafe.Mai magana...
Kimanin sojoji 11 sun rasa rayukansu yayin wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai kan wani sansanin sojojin Najeriya a karamar hukumar Birnin Gwari ta...
Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya, NMA, ta ce kasar nan ta yi asarar sama da likitoci 9,000 ga ƙasashen yamma tsakanin shekarar 2016 zuwa 2018, wanda hakan...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya sanar da rubanya wa ma’aikatan wucin gadi a Jihar albashinsu har sau uku albarkacin watan Ramadan.Karin dai zai shafi...
Tsohon babban limamin Masallacin Juma’a na unguwar ’yan majalisa da ke Apo a Abuja, Sheikh Nuru Khalid, ya ce ya samu sabon masallacin da zai ci...
Ɗan gidan tsohon Mataimakin Sifeto-Janar (mai ritaya) kuma Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Zamfara, Ibrahim Mamman Tsafe.Daily Trust ta jiyo cewa ɗan gidan...
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo a jiya ya bayyana rashin tsaro da ke addabar kasar a matsayin ‘babbar matsala’, kuma ya ce ya kamata masu ruwa...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da kwamitin da zai kula da ciyar da marasa karfi a fadin Jihar yayin watan azumin Ramadan.Da yake kaddamar da kwamitin...
Hukumar Kare Hakkin mai Sayen Kaya ta Jihar Kano, CPC, ta ce ba za ta saurarawa duk wanda a ka samu ya na haɗa ƙanƙara da...