Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirinta na janye tallafin man fetur har sai baba ta gani.A baya dai gwamnatin ta shirya janye biyan kuɗaɗen tallafin man...
An ji karar harbe-harbe da yammacin jiya Lahadi a kusa da gidan shugaban kasar Burkina Faso bayan da sojoji suka gudanar da zanga-zanga a wasu barikoki...
Rundunar ‘yan sanda a ranar Litinin ta gurfanar da Abdulmalik Tanko, wanda ya kashe Hanifa Abubakar, ‘yar shekara 5, wanda shi ne malamin makarantarta da ke...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar dakatar da lasisin dukkan makarantu masu zaman kansu har sai an tantance su.Kwamishinan Ilimi na Kano Sanusi Said Kiru ne ya...
Babbar sakatariyar hukumar kasa da safayo ta jihar Kano Dr Zainab Ibrahim Baraje ta bayyana haka ne a tattaunawar ta da KakakiHausa a wajen taron Saukar...
Wasu fusatattun matasa sun bankawa makarantar Noble Kids Academy wuta da ke Kwanar Dakata a Jihar Kano.Makarantar ita ce ta Abdulmalik Tanko, wanda ya yi garkuwa...
Babban ladabin da ya kamata a fara kula da shi yayin karanta Alkur’ani mai girma shi ne a san cewa Alkur’ani magance ta Allah madaukakin Sarki,...
Ministan Sadarwa Farfesa Isa Ali Pantami ya hori mahaifan Hanifah Abubakar, yarinya ƴar shekara 5 da malamin makarantar su ya yi wa kisan gilla.Pantami ya yiwa...
Babban Fasto na Cocin Divine Mercy, Olatobiloba Peters ya gargaɗi Bola Tinubu, mai neman tsayawa takarar shugaban ƙasa a 2023 da kada ya ci gaba da...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo a ranar Asabar ya sake jaddada ƙudurinsa na ficewa daga harkokin siyasa, inda ya ce babu abin da zai sa ya...