‘Yan sanda a Zamfara sun gurfanar da wani mutum mai suna Chukwuka Jude mai shekaru 46 a gaban kuliya bisa zarginsa da gabatar da kansa a...
Farfesa Hafsat Abdullahi Ganduje Uwar gidan Gwamnan jihar Kano ta kai ziyarar ta’aziyya ga fitaccen attajiri Alhaji Dahiru Bara’u Mangal a Katsina Bisa rasuwar Mahaifiyarsa Hajiya...
A cigaba da kai ziyarar ta’aziyya ga Iyayen yarinyar nan mai shekaru 5 a Kano Hanifa Abubakar, mai dakin gwamnan jihar Kano Farfesa Hafsat Abdullahi Umar...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi Yusuf Gambo mai shekaru 19 da ya caccakawa abokinsa Almakashi, abinda yayi sanadiyyar mutuwarsa...
A yau Laraba babban hafsan sojin ƙasan Najeriya, Manjo Janar Farouk Yahaya ya ziyarci mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a fadarsa da ke...
Akwai yiwuwar Najeriya ta ci gaba da ciyo bashi domin ci gaba da biyan tallafin man fetur, a cewar fadar shugaban ƙasa.Mai magana da yawun Shugaba...
Sanata Rochas Okorocha ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin inuwar jam’iyyar (APC).Tsohon gwamnan na jihar Imo ya bayyana hakan...
Majalisar Shura ta addinin Musulunci a jihar Taraba ta yi zargin gwamnan jihar Mista Darius Ishaku da nuna wariya ga al’ummar Musulman jihar a harkar rabon...
Hukumar kashe gobara ta jihar kano ta tabbatar da mutuwar mutane biyar a sakamako faruwar wani munmunan Hatsarin mota a ranar Litinin 24 ga watan Janairu...
Kungiyar Kwadago Ta Kasa NLC reshen jihar Kano ta sanar da Dakatar da tafiya zanga-zangar lumana da Uwar kungiyar ta shirya gudanarwa a fadin kasar nan...