Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da ranar da za a fara tantance masu neman aikin daukar ma’aikata na rundunar ‘yan sanda a fadin kasar...
Gwamnan jihar Jigawa Alh. Mohammed Badaru Abubakar a ranar Juma’a ya mika rahoton zaben fidda gwani na jam’iyyar (APC) na jihar Ekiti.Gwamna Badaru shi ne shugaban...
An kawo karshen taron gaggawa na kungiyar ECOWAS a ranar Juma’a tare da dakatar da mambobin kasar Burkina Faso sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi...
Gwamnatin jihar Kano ta kai samame tare da rufe wani asibiti mai zaman kansa da cibiyar horar da kiyon lafiya mai suna Alwasa’u clinic da ke...
Jam’iyyar PDP ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya soke tafiyarsa zuwa Zamfara saboda fargabar ‘yan ta’adda su kai masa hari.Buhari wanda yaje Sokoto a ranar...
Wato kotun shari’ar Musulunci da ke Hotoro Masallacin Juma’a a Jihar Kano ta bayar da umarnin kamo mata Shahararren jarumin fina-finan Hausa na Kannywood a Najeriya,...
Sabbin jiragen kasa guda biyu masu sauri da gwamnatin jihar Legas ta saya a baya-bayan nan za su fara aiki nan da watanni hudu na shekara,...
Shugaban Majalisar Wakilai, Honarabul Femi Gbajabiamila, ya ce matasan Najeriya su ne shugabannin kasar na yanzu da kuma nan gaba, don haka ya kamata a ba...
Gwamnatin Tarayya ta ce dalibai goma sha hudu daga cikin wadanda aka sace tare da malamansu daga Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Yauri, Jihar Kebbi,...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da sake duba kudaden da ake kashewa na hada-hadar kudi ta hanyar sadarwa ta zamani a cikin ka’idojinsa da aka...