Tsohon Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II ya kai wa tsohon gwamnan jihar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar ta’aziyyar ƙaninsa da ya rasu a cikin makon...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa bashi da wani shiri na barin jam’iyyar sa ta PDP Zuwa Jam’iyyar APC mai mulkin...
Gwamnatin jihar Zamfara ta gargadi ‘yan siyasa da kungiyoyi da su gaggauta janye zarge-zargen da ake yi wa Gwamna Bello Matawalle.Mai ba gwamna shawara na musamman...
Malamai a jihar Kwara, a karkashin kungiyar Kwara Concerned Teachers, KCT, sun yi tir da abin da suka bayyana a matsayin “lalacewar walwala” da gwamnatocin da...
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta ce an kama wasu masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba 21 da suka hada da wani shugaban...
Wata kotun shari’ar Musulunci a Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 23, Nura Usman, hukuncin daurin watanni biyu a gidan ajiya da gyaran...
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Zamfara sun tabbatar da sakin wasu mutane 97 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a kananan hukumomin Shinkafi da...
Wasu ƴan bindiga sun sace wasu ƴan China huɗu tare da kashe masu tsaron su biyu a jihar Neja da ke yankin tsakiyar Najeriya.Sakataren gwamnatin jihar...
Fursunoni hudu sun mutu a gidan yarin Najeriya da ke Unguwar Kosere, a Ile-Ife na jihar Osun a lokacin da suka yi yunkurin fasa gidan yarin.Wani...
Gwamnatin Kaduna ta bayyana cewa dokar hana acaba da yawo akan babur a fadin jihar Kaduna tana nan daram. Kuma an tsawaita dokar har sai yadda...