Nan ba da jimawa ba gwamnatin jihar Kano za ta kaddamar da sabon tsarin sufuri a cikin babban birnin jihar.Manajan daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen...
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), ya nada Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai, ya jagoranci tawagar Najeriya a gasar cin kofin nahiyar Afrika da...
Jam’iyyar (APC) ta fitar da wani jadawalin ayyukan gudanar da zaben fidda gwani na gwamna a jihar Ekiti a shekarar 2022, kamar yadda dokar zabe ta...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a ranar Lahadi ya bayyana wasu mutane 19 da ake nema ruwa a jallo, bisa laifin gudanar da ayyukan tace danyen...
Ma’aikatan majalisar dokokin kasar karkashin inuwar kungiyar ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya a ranar Litinin sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani, domin mayar da martani ga bukatarsu...
Daruruwan malaman addinin Musulunci da masu haddar Alkur’ani ne suka gudanar da taron addu’o’i na musamman domin ganin an samu zaman lafiya a kasar nan, tare...
Shugaba kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University da Franco-British International University Kaduna, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya taya Farfesa Rayyan Muhammmed Garba murnar...
Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta Kasa FRSC, Boboye Oyeyemi ya jajantawa iyalai da wadanda suka mutu a hadarin mota a ranar Alhamis da ta gabata a...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya tabbatar da harin da aka kai wasu al’ummomi a kananan hukumomin Bukuyyum da Anka.Sama da mutane 60 ne aka kashe...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ziyarci wasu da suka samu raunuka a cibiyar lafiya ta tarayya dake GusauDakarun da ke aikin wanzar da zaman...