Ƙungiyar dattawan Arewacin Naeriya (NEF), ta ce shugaba Muhammadu Buhari abin takaici ne ga arewa.Da yake zantawa da manema labarai a Kaduna ranar Asabar, mai magana...
Fitattun mawaƙan zamani, Hausa Hip-hop a Jihar Kano, Tagwayen Asali, sun auri ƴan uwansu tagwaye, Hassana da Hussaina, ƴan asalin Jihar Katsina.Tagwayen Asali sun zaburar da...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa kuma dan takarar shugaban kasa a 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya ziyarci iyalan marigayi Christopher Alao-Akala a Ogbomosho.Ziyarar dai ita ce...
Jam’iyyar PDP ta jinjina wa sojojin Najeriya bisa jajircewa, aminci, sadaukarwa da kwazo wajen kare kasarmu, musamman a lokacin da ta fuskanci tabarbarewar tsaro a cikin...
An ƙirƙiri ƙungiyar matasa masu burin ceto Arewa, YOCAD, a ranar 10 ga watan Janairu 2022. Hakan kuma ya tabbata ne biyo bayan shawarwari daga ɓangarorin...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Super Eagles ta Najeriya za ta kara da Sudan a wasansu na biyu a rukunin D a gasar cin kofin nahiyar Afirka...
A ranar Alhamis din da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da motocin aiki da na’urori da asusun tallafawa ‘yan sandan Najeriya ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kwarin gwiwar cewa al’ummar kasar za su shawo kan matsalar rashin tsaro da ake fama da shi a sassan kasar...
Yau shekaru 56 ke nan da rasuwar Firimiyan yankin arewacin Najeriya, Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto, bayan wani juyin mulki da sojoji suka yi a shekarar...
shedikwatar tsaro (DHQ) ta shawarci ‘yan Najeriya da su guji amfani da sauya kamanni a yanzu ta hanyar amfani da Kakin soji, duk da cewa bai...