Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci ƴan Najeriya da su rinƙa yin adalci a duk lokacin da suke sharhi bisa matsalar tsaro inda ya ce su...
Jigon jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Sanata Bola Tinubu, a ranar Alhamis, ya bayyana bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga al’ummar...
Gwamnatin Saudiyya ta yi watsi da jita-jita game da dakatar da aikin Umrah saboda karuwar cutar COVID-19.Wata majiya a ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta...
SANARWAHaɗin gwiwarmu da sauran hukumomin tsaro a jihar Zamfara na da kyau kuma suna samun sakamako mai kyau a ci gaba da ayyukan da ake yi...
Jam’iyyar PDP ta shirya gagarumin taronta na shiyyar Arewa maso Yamma domin zabar kwamitin gudanarwa na shiyyar da kuma tsoffin jami’an shiyyar a ranar Asabar 12...
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta jaddada cewar, har yanzu dokar hana goyo a babura masu ƙafa biyu ta na nan daram a jihar.Mai...
Al’umma a jihar Sokoto na kokawa akan yadda ƴan bindiga ke ɓad – da – ba – mi ta hanyar yin shigar mata tare da kai...
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa, a daren Larabar ta ce dakarunta na musamman sun ceto matafiya 26 da aka yi garkuwa da su a...
Jam’iyyar (APC) mai mulkin kasa ta musanta rahotannin da ke cewa ta sauya babban taronta na kasa da aka tsara gudanarwa a watan Fabrairu zuwa watan...
Ana sa ran gidauniyar tunawa da Sir Ahmadu Bello za ta gudanar da lacca na tunawa da Sir Ahmadu Bello na shekara shekara karo na 8...