Gabanin zaben 2023, mambobin kungiyar Gamji ta Najeriya GAMA reshen jihar Kwara sun yi kira ga ‘yan siyasar Najeriya da su hada karfi da karfe da...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, ya bukaci ‘yan Najeriya da su cigaba da yin imani da jam’iyyar, yana mai cewa a shirye take...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce ta kuɓutar da wani matashi da ake zargin wasu yan damfara sun yi yunƙurin yi wa...
A ranar Talata ne mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya isa Kano domin halartar taron tunawa da Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto karo na 8.Gwamnan...
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS ta ce kayan masarufi sun yi tashin gwauron-zabi a watan Disambar bara, irinsa na farko a cikin wata takwas.Hukumar ta ce...
Gwamnonin jam’iyyar PDP na can a gidan gwamnatin jihar Rivers dake Fatakwal domin yin wani taro.Gwamnonin jihohin Enugu, Abia, Benue, Oyo, Bauchi da Adamawa da kuma...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta gayyaci Muaz Magaji, wani ɗan adawar Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje.A Bara ne dai Ganduje ya sallami Magaji...
Mai magana da yawun ‘yan sanda a Kano DSP Abdullahi Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wata...
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bukaci Majalisar Dokoki ta kasa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari da su...
Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya bayyana cewa sauya sheka da wasu gwamnonin jiha suka yi zuwa jam’iyyar APC mai mulki ba barazana ce ga burinsa...