Hukumar EFCC ta kama wani sojan bogi mai muƙamin Manjo Janar inda aka kama shi bisa zargin zamba ta naira miliyan 270.Hukumar ta EFCC ta kama...
Mutane 16 ne suka kone kurmus a ranar Talata a lokacin da wata karamar motar bas da wata mota kirar SUV suka yi karo a kan...
Hukumar kula da manyan makarantun gaba da sakandire (TETFund) ta sanar da jama’a ayyukan damfara da wasu mutane ke yi, suna amfani da sunan asusun a...
Ana sa ran tattalin arzikin Najeriya zai karu da kashi 2.5 cikin 100 a shekarar 2022 sannan kuma da wani kashi 0.3 a shekara mai zuwa,...
Yau kimanin kwanaki Arba’in (40) da wasu masu garkuwa da mutane su ka sace wata yarinya mai shekara biyar a birnin Kano.Mutanen sun ɗauke Hanifa Abubakar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya janye haramcin da ya saka wa Twitter a ƙasar nan.Mai magana da yawun shugaban Najeriya Malam Garba Shehu ya tabbatar wa...
Matuƙa baburan adaidaita-sahu sun janye yajin aikin da su ka fara shi tun a ranar Litinin.Ƴan adaidaita-sahun sun tsunduma yajin aiki ne domin nuna rashin goyon...
Yajin aikin da masu sana’ar tuka babura masu kafa uku a jihar Kano ya share fagen komawar mahaya Okada, wadanda ake kira Achaba a jihar.Sai dai...
Turka-turka jami’an hukumar DSS sun daki ma’aikacin jarida a lokacin da yake tsaka da gudanar da aikinsa, don sun tare wani mai babbar motar Dangote dake...
Gwamnan jihar Ebonyi Dave Umahi ya ce ya sanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki.Matakin na...