Jam’iyyar APC ta fuskanci sabon rikici game da makomar Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima gabanin zaɓen 2027, bayan cire hotonsa daga wata babbar fosta a taron...
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama tsohon Ministan Shari’a kuma Tsohon Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), jim kaɗan bayan an sake shi...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, CFR, mni, kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), ya ayyana Talata, 20 ga...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi wata ganawar sirri da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai karɓi katin zama ɗan jam’iyyar APC ta hanyar na’ura (e-membership) a ranar Talata, 20 ga Janairu, 2026, kamar...
Fiye da Musulmai miliyan uku daga sassa daban-daban na Najeriya da wasu ƙasashen Afirka ne suka hallara a Jihar Katsina domin halartar bikin Mauludin marigayi jagoran...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta jagoranci shigar da ƙara kan kisan gillar da aka yi wa wata matar aure da ’ya’yanta shida a...
Wani Inspector na ’Yan Sanda mai suna Victor Okus ya harbe abokin aikinsa, Ibrahim Sani, har lahira a birnin Port Harcourt na Jihar Rivers, yayin da...
Hukumomin tsaron Ghana sun cafke mutane 53 da ake zargi da aikata manyan laifukan intanet a wani gagarumin samame da suka kai cibiyoyin damfara a birnin...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kakkausar suka kan kisan gillar da aka yi wa Fatima Abubakar da ’ya’yanta shida a unguwar Chiranci ta Jihar...