Ƙungiyar Alliance for Yoruba Democratic Movements (AYDM) ta nuna goyon bayanta ga hare-haren soji na haɗin gwiwa tsakanin Najeriya da Amurka da aka kai a jihar...
Wani ma’aikacin gadi, Shuaibu Adamu mai shekara 19, ya kashe abokin aikinsa Mallam Umar, wanda aka fi sani da Baba Usama, a harabar Gidan Gwamnatin Jihar...
Hukumomin tsaron Ghana sun kama ’yan Najeriya 141 bisa zargin aikata laifukan damfarar kuɗi ta intanet, ciki har da damfarar mobile money da satar bayanan imel...
Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda a Arewa, sun fara barin maboyarsu bayan hare-haren makamai masu linzami da sojojin Amurka suka kai a daren Alhamis. Shugabannin...
For more than six years, Sa’adatu Shehu Uba, the visionary Founder of APNAN Foundation and Chief Executive Officer of APNAN Investment, has remained a beacon of...
Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da Naira biliyan 32.9 na zangon ƙarshe na shekarar 2025 ta hannun Asusun Tallafa Lafiyar Asali (BHCPF), domin ƙarfafa ayyukan...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa sabbin dokokin haraji biyu da aka rattaba hannu a kansu za su fara aiki daga 1 ga Janairu 2026, duk...
Majalisar Dokokin Tarayya ta umurci a riƙa bai wa ‘yan ƙasa da masu ruwa da tsaki Certified True Copies (CTC) na dokokin sauya fasalin haraji,...
Hukumar Gidajen Gyaran Hali ta Ƙasa (NCoS) ta bayyana cewa zuwa ƙarshen shekarar 2025, an yanke hukunci kan fursunoni 27,416 a faɗin Najeriya, yayin da 50,703...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa ƙasar nan za ta yi galaba kan ta’addanci tare da dawo da zaman lafiya, yayin...