Mataimakin Shugaban Nijeriya, Kashim Shettima, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Arewa za ta ƙara yawan ƙuri’un da za ta bai wa Shugaba Bola Tinubu a zaɓen...
Kwamishinan ’Yan Sandan Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya ce rundunar za ta samar da ingantaccen tsaro kafin, lokacin da kuma bayan zaɓen 2027. Ya kuma buƙaci...
Wasu ƙungiyoyi masu goyon bayan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kaduna sun yi Allah-wadai da rushe gidan Hon. Mahmoud Sani Sha’aban Dan Buram Zazzau,...
Shugabannin jam’iyyar APC ne za su wakilci Shugaba Bola Tinubu a jihohi sama da 20 yayin gangamin yaƙin neman zaɓen 2027, wanda za a fara a...
Tsohon Manajan Daraktan Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA), Arc Aminu Dabo, ya yi murabus daga jam’iyyar APC. Dabo, wanda ya kasance shugaban...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai iya raka kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC zuwa dukkan jihohin Najeriya domin neman masa...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana kwarin gwiwarsa kan nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa mai zuwa na shekarar...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta musanta fitar da wata sanarwa da ke yawo a kafafen sada zumunta, wadda aka danganta da hukumar...
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya shawarci ’yan takarar da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta cire sunayensu daga jerin ’yan...
Shugaban Jam’iyyar ADC na ƙasa, Sanata David Mark, ya ce jam’iyyar ba za ta amince a yi mata maguɗi a zaɓukan 2027 ba. Mark ya bayyana...