Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, murnar cika shekaru 20 a kan karagar sarautar Sarkin Musulmi...
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya kalubalanci Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya zo su yi gasar karatun Alƙur’ani, biyo bayan ziyarar shugaban...
Wani ƙwararren ɗan jarida a Jihar Kano da ma Najeriya baki ɗaya, Dakta Garba Ubale Danbatta, ya yaba wa Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, bisa...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanya sunan Prof. Pantami cikin jerin ’yan takarar gwamnan Jihar Gombe da za su fafata a zaben watan Fabrairun 2027....
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sake fitar da jerin sunayen jam’iyyun da za su fafata a zaben gwamnan Jihar Kano na 2027, inda ta sanya...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauya wa wasu kwamishinoni ma’aikatun da suke jagoranta, tare da bayyana sabbin ma’aikatun da aka ware musu. A...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta yi watsi da ƙorafe-ƙorafen Ladi Adebutu, ɗan takarar gwamnan Jihar Ogun na jam’iyyar PDP, da Aminu Abdussalam...
A ranar Alhamis 29 ga Oktoba, Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja zuwa birnin Makka na ƙasar Saudiyya, domin gudanar da ibadar Umrah. Mai...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta cire sunan Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma, a matsayin...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da kudirin dokar da zai bai wa gwamnatin jihar damar kafa rundunar ’yan sandan jiha. Shugaban Masu Rinjaye na majalisar,...