An sauke Limamin Masallacin Unguwar Madina da ke Bauchi, Dahiru Abubakar, daga muƙaminsa bayan an zarge shi da yaɗa manufofin sake zaɓen Shugaban Najeriya, Bola Tinubu,...
Jam’iyyar African Action Congress (AAC) ta nemi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya ba ta aron ɗakin taro na fadar shugaban ƙasa da ke Villa, domin...
Tsohon shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan, ya bayyana cewa hana Shugaba Bola Ahmed Tinubu zarcewa a wa’adin mulki na...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin komawa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya. A cikin wata...
Daga Adnan Mukhtar Akwai wani abu da mutane da dama daga wajen Kano ba su fahimta ba game da siyasar Kano. Siyasar Kano ba kamar ta...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce bai yi nadamar cire tallafin man fetur ba, yana mai jaddada cewa Najeriya ba za ta sake komawa kan tsarin...
Sanata Abdulaziz Yari, Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC, ya ce bai kamata a ɗora wa Shugaba Bola Tinubu kaɗai alhakin matsalar...
Shugaban jam’iyyar PRP na ƙasa, Hakeem Baba-Ahmed, ya ce tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, bai goyi bayan miƙa mulki ga Bola Tinubu a 2023 da zuciya...
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba za su janye takararsu a zaɓen 2027 domin goyon bayan ɗan takarar...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi alƙawarin tattara miliyoyin ƙuri’u domin sake zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Gwamnan ya bayyana cewa...