Kungiyar likitoci ta kasa NMA, ta sanar da dakatar da duk wasu aikin kula da marasa lafiya a asibitin kwararru na Murtala Muhammed biyo bayan shafe...
Asusun yara na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF, ya ce, zai yi wa kimanin yara miliyan 3 da dubu dari 8 allurar riga-kafin ƙyanda a jihohi huɗu...
Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. Cikin girmamawa gareku shuwagabanni da Jami’o’in lafiyar na kasa ta Najeriya baki daya. Na ɗauki alkalami na ne domin nayi kira gareku...
Hanyar Cigaban Arewacin Najeriya! A wani yunƙuri na inganta kulada kiwon lafiya, Asibitin kwararru na Best Choice ya ɗauki gabaren kula da kiwon lafiyar jarirai tare...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da shirin rufe dukkanin cibiyoyin kula da lafiya matakin farko a ranar da za a gudanar da zanga-zanga ta fadin kasa....
Shugabar riko ta karamar hukumar Wudil, Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo ta sanar da bada tallafin karatu ga dalibai mata dake karatu a fannin kimiyya ‘yan asalin...
A yayin da yanayin damina ke ci gaba da kankama, an buƙaci al’ummar jihar Kano da su kula sosai wajen amfani da ruwan sama yayin sha...
Mai baiwa gwamnan jihar Legas shawara a fannin lafiya, Dakta Kemi Ogunyemi ta ce adadin wadanda ake zargin sun kamu da cutar amai da gudawa ya...
Jami’in kula da ayyukan jin kai na Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya Mohammed Fall, ya ce kimanin kananan yara miliyan 5.9 a Najeriya na fuskantar matsalar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce tana kan bin dukkan matakan da suka dace, domin gano da kuma dakile yaduwar wata cuta da ta bulla, wadda ba...