Matsalar wutar lantarki a asibitoci a Najeriya ta jefa marasa lafiya cikin halin ni-’yasu, lamarin da ke kara ta’azzara halin da majinyata ke ciki, har ta...
kididdigar Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta nuna cewa sama da mutane miliyan 600 ne ke fama da rashin lafiya a duk duniya a duk shekara...
Kungiyar Kasa da Kasa ta Harkokin Yada Labarai a Fannin Lafiya (ISMPH) ta horas da ‘yan jarida 25 a Kano, inda ta ba su kwarewa da...
Shugaban Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), Manjo Janar Buba Marwa (rtd.), ya sake nanata kiran da hukumar ke yi na tilasta...
Hisbah A Kano Ta Rushe Wajen Da Ake Rububin Zuwa Karbar Ruwan Magani. Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana dalilan ta na rushe wani wuri...
Gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar gwamnatin jihar Katsina suka kaddamar da shirin rage mace-macen mata masu juna biyu (MAMII) a matsayin dabarun rage mace-macen mata...
Sama da ma’aikatan lafiya ashirin na asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da suka yi mu’amala kai tsaye da mara lafiyar da ya kamu da zazzabin...
Akalla likitoci 16,000 ne suka bar Najeriya domin yin aiki a ƙasashen waje a cikin shekaru biyar zuwa bakwai da suka gabata, a cewar Ministan Lafiya...
Hukumar Yaƙi Da Cututtuka Masu Yaɗuwa a ta Kasa, NCDC ta ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon cutar sanƙarau a Nijeriya ya kai 151. Alƙaluman...
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta bada umurnin a sake buɗe kasuwar magunguna ta Bridgehead da ke Onitsha a jihar Anambra,...