Hukumar Kula da Yanayi ta Kasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi game da yiwuwar ambaliya a watan Yuli, tana mai cewa jihohi irin su Sokoto, Lagos,...
Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan farantawa al’umma bayan bude fayil kyauta da rage kaso 50% cikin ayyukansu da suka fara...
Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa wato National primary health care development agency ta ce Najeriya na bukatar dala biliyan daya cikin shekaru...
Asibitin Kwararru Na Best Choice Ya Rage Kaso 50 na kuɗaɗen ayyukansu na yau da kullum, wanda suka haɗa da kudin ganin likita kudin Gado da...
)Gwamnatin Kano ta shirya taron bita na yini biyu ga jami’an yada labari da ke kananan hukumomin jihar. Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta Jihar Kano ce ta...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Jihar Oyo, ta bayyana cewa kimanin dalibai hudu zuwa biyar cikin goma suna amfani...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet ta ce akwai yiwuwar wasu jihohin Najeriya su fuskanci ambaliya a daminar bana. Wata sanarwa da NiMet ta fitar...
Gwamnatin jihar Borno ta yi kira ga gwamnatin shugaba Tinubu ta hanzarta daukar mataki kan ɗan kwangilar da ta baiwa aikin yashe dam din Alou da...
A yayin bikin Ranar Muhalli ta Duniya na shekarar 2025, SFC Training Academy tare da tallafin Partnership for Agile Governance and Climate Engagement (Pace) da hadin...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen ruwan sama tare da iska mai ƙarfi tsawon kwanaki uku, tun daga yau Litinin 02 ga...