Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, izinin zuwa Abuja domin neman maganin ido da hakora. Hukumar ICPC...
Hukumar kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta bayyana damuwa kan karuwar matsalar rashin abinci mai gina jiki a arewa maso yammacin Najeriya,...
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta sanar da shirin fara yajin aiki a ƙasa baki ɗaya daga ƙarfe 12:00 na dare a ranar...
Hafsat Yusuf, matar da ta haifi ‘yan biyar a Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano, ta rasu. Mijinta, Salisu Nafiu, ya tabbatar da rasuwarta...
Wani asibiti a birnin Toulouse da ke kudancin Faransa ya gano wani gurneti na Yaƙin Duniya na Ɗaya a cikin duburar wani matashi ɗan shekara 24....
Wata mummunar guguwar sanyi ta yi sanadin mutuwar aƙalla mutane 30 a sassa daban-daban na Amurka, yayin da dubban mutane suka wayi gari ba tare da...
Amurka ta fice a hukumance daga Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO), lamarin da ya sa hukumar ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta rasa ɗaya daga cikin manyan...
Kungiyar Likitoci na Najeriya (NARD) ta sanar da dage yajin aikin da ta shirya yi a fadin kasar na tsawon makonni biyu. Matakin ya biyo bayan...
Kungiyar Likitocin Koyon Aiki ta Najeriya (NARD) ta jaddada aniyarta ta fara yajin aiki a 12 ga Janairu, 2026, duk da umarnin Kotun Kwadago ta Kasa...
Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya (NARD) ta yi gargaɗin cewa da yiwuwar aiyukan lafiya su tsaya cak a fadin kasar, sakamakon gazawar Gwamnatin Tarayya wajen aiwatar da...