Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan jin kai a wani bangare na cigaba da farantawa al’umma kamar yadda ya saba lokuta...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirinta na sakin Naira biliyan 11.995 cikin awanni 72 domin biyan bashi ga likitoci da sauran ma’aikatan lafiya a Najeriya. Wannan...
The Kano State Government has organized a special enlightenment program for pregnant women to educate them on the importance of exclusively breastfeeding their babies for the...
Akalla mutane biliyan 1.2 a fadin duniya na fama da matsalar gani, in ji Farfesa Emmanuel Esenwah, Mataimakin Shugaban Jami’ar Fasaha ta Tarayya Owerri (FUTO). Ya...
Hukumomin lafiya a jihar Kano sun yi karin bayani kan dakatar da wasu jami’an lafiya a karamar hukumar Kabo, bisa zargin yin zagon kasa ga aikin...
Hukumar Kare Haƙƙin Mai Saye da Mai Sayarwa ta Ƙasa (FCCPC) ta shirya wani taron wayar da kai a Kano domin fadakar da jama’a kan illolin...
Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta lalata gurbatattun magunguna da kayayyakin jabu, da waɗanda wa’adin aikin su ya ƙare da kimar su...
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta yi barazanar rufe Mahautar Akwanga sakamakon matsalar rashin tsafta a wurin. Kwamishiniyar Muhalli da Albarkatun Ƙasa ta jihar, Magret Elayo, ta bayyana...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna (NAFDAC) ta kama magungunan malaria na bogi da kudinsu ya kai sama da Naira biliyan 1.2 a Legas. A...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (Resident Doctors) ta sanar da fara yajin aikin gargadi na kwana biyar daga yau, bayan matsayar da majalisar zartarwar ƙungiyar ta...