Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙudirin samar da asibitocin kula da masu larurar ƙwaƙwalwa a shiyyoyi uku na jihar. Ɗan majalisa mai wakiltar ƙananan...
Wani Sabon Rahoto da aka fitar ya nuna cewa akalla ma’aikatan lafiya ƴan Najeriya 10,494 ne ke aiki a Hukumar Kiwon Lafiya ta Birtaniya (NHS). Adadin...
As the world commemorates the 2026 International Day Against Drug Abuse and Illicit Trafficking, the Adolescent Health Information Project (AHIP) has called on young people to...
Ranar 26 ga Yuni ita ce Ranar Yaƙi da Miyagun Ƙwayoyi ta Duniya (World Drug Day), ranar da ake wayar da kan jama’a kan illolin shaye-shaye...
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya bayyana cewa shaye-shayen miyagun ƙwayoyi ne ke haddasa kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar ke fuskanta....
Hukumar Yaki da Cututtuka da Kariya ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa zazzabin Lassa ya yi sanadin mutuwar mutane 214 a Najeriya, yayin da adadin mace-macen...
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su guji amfani da magunguna ba tare da bin...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa Kwamitin gaggawa Kan Shirin Tunkarar Cutar Ebola da sauran barazanar lafiyar jama’a. Haka kuma ya bayar da...
Muyiwa Adekeye, mai bai wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, ya zargi hukumar ICPC da hana ubangidansa samun kulawar likitoci....
Hukumar Nigeria Centre for Disease Control and Prevention ta gargaɗi ‘yan Najeriya da su guji amfani da goro mai ɗaci, ruwan gishiri, ganyaye da sauran magungunan...