Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da Naira biliyan 32.9 na zangon ƙarshe na shekarar 2025 ta hannun Asusun Tallafa Lafiyar Asali (BHCPF), domin ƙarfafa ayyukan...
Hukumar Kula da Cututtuka Masu Yaduwa ta Ƙasa (NCDC) ta bayyana cewa, an tabbatar da cewa mutane 19,213 sun kamu da cutar kyanda, daga cikin 26,866...
Gwamnatin Jihar Ekiti ta kori wani likita a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Ekiti (EKSUTH), Ado-Ekiti, bisa zargin yin tiyata da ta jawo cire kodar wani...
Najeriya ta samu gagarumar nasara a yaki da cutar shan inna (polio) a shekarar 2025, inda aka samu raguwar kashi 39 cikin 100 na masu kamuwa...
Gwamnatin Jihar Bauchi tare da UNICEF sun bayyana manyan gibin da ake samu a bangaren kula da lafiyar haihuwa, inda aka gano cewa mata uku daga...
Wani sabon rahoto na Ma’aikatar Lafiya ya bayyana cewa mutane 12,060 a Najeriya sun kamu da cututtukan Hepatitis B da C bayan da aka gwada mutane...
Sojojin Rundunar Operation MESA da ke ƙarƙashin runduna ta 3, ta sojojin Najeriya sun kubutar da mutane bakwai da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da...
A ranar Alhamis 28 ga Nuwamba 2025, gwamnatin Legas ta bayyana cewa kimanin mutane 160,000 ne ke dauke da kwayar HIV a fadin jihar. Hukumar yaki...
A wani sabon rahoto da Ma’aikatar Lafiya ta Tarayya ta fitar, fiye da mutum miliyan 24.4 aka tabbatar sun kamu da cutar Malariya a watanni tara...
Gwamnatin jihar Sokoto ta fara aikin gaggawa bayan bullar cutar amai da gudawa (cholera) a kananan hukumomi 12 na jihar. Cutar ta bayyana ne a farkon...