Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta sanar da ƙarin wa’adin fara tilasta samun lasisin gilashin mota mai duhu ( Tinted Glass) zuwa ranar 12 ga watan Agusta,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta bayyana wata nasara da ta samu a yaki da miyagun laifuka, inda hadin gwiwar jami’an tsaro suka kai farmaki wani...
Gwamnatin Tarayya ta nesanta kanta daga wata takardar daukar aiki da ake yadawa a kafafen sada zumunta, inda ta gargadi ‘yan Najeriya, musamman masu neman aikin...
Biyo bayan harin da aka kai ofishinta na Semegu a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, rundunar NSCDC ta jihar Kano ta yi karin haske kan...
Ministan Tsaro, Badaru Abubakar, ya bayyana cewa sannu a hankali Najeriya na shirin daina dogaro da kayan sojoji daga waje zuwa samar da su a cikin...
Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa da...
Zuwa yanzu adadin mutanen da suka mutu a ambaliyar da ta afku a garin Mokwa, karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja a ranar Laraba da ta...
Rundunar sojin sama ta Najeirya ta tabbatar da kai hare-hare ta sama a jihar Zamfara, inda tabbatar da mutuwar dakarun sa-kai guda biyu, yayin da take...
Shugaban sojin Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya zargi Najeriya da haɗa baki da Faransa da China da Amurka wajen ɗaukar nauyin ayyukan ta’addanci a ƙasarsa. A...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta bankado wata kungiyar masu laifi dake amfani da mahajjata a matsayin masu safarar miyagun...