Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana matuƙar alhini ga gwamnatin jihar Borno da mutanen Darajamal kan harin ‘yan bindigar da ya yi sanadiyyar rayukan mutane...
Rundunar sojin Colombia ta tabbatar da cewa an yi garkuwa da akalla sojoji 45 a yankin Cauca, wani yanki da ke ƙarƙashin tasirin wani bangare na...
Babbar Alkaliyar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu-Aboki, ta umarci sakin fursunoni shida da suka shafe dogon lokaci a kurkuku ba tare da gurfanar da su gaban...
Rikicin tsaro da ya addabi al’ummar Shagari a Jihar Sokoto ya sa matasan yankin suka nuna aniyarsu na shirin daukar makamai domin kare kansu daga hare-haren...
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta bayyana cewa ta kashe fiye da ‘yan ta’adda 15 a wani samamen jiragen yaki da aka kai a dajin Sambisa,...
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa da zarar ya samu cikakken iko kan rundunonin tsaro a jihar, zai iya kawo ƙarshen matsalar ’yan bindiga cikin...
An tarwatsa wani taron tsaro da aka gudanar a jihar Katsina a ranar Talata 02 ga Satumba, bayan da wasu matasa da ake zargin ’yan daba...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke mutane 107 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a watan Agusta, 2025....
Mutane 32 ne aka tabbatar sun mutu a harin da ’yan bindiga suka kai da safiyar Talata a masallacin unguwar Mantau, karamar hukumar Malumfashi, Jihar Katsina....
Gwamnatin Jihar Katsina ta tura karin jami’an tsaro bayan mummunan harin da ‘yan bindiga suka kai, inda suka kashe mutane 13 a masallaci yayin sallar asuba...