Ƴan bindiga sun kashe sojojin Najeriya 15 a wani harin kwanton bauna da suka kai tare da jikkata wasu da dama, kamar yadda majiyoyi daga yankin...
Mai bai wa Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa yunwa da talauci na daga cikin manyan abubuwan da ke haddasa matsalar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta gano wasu bama-bamai 9 da ba su fashe ba, a gurin da bom ya fashe kusa da wani kamfanin karafa...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana alhini da bakin ciki matuka kan kisan mutane 12 ‘yan asalin jihar a gundumar Mangun da ke karamar...
Aƙalla mutane 59 ne suka mutu a wasu mabanbanta hare-hare da suka auku a jihohin Borno, Kano, Kebbi da Filato a ranar Juma’a 20 ga Yuni,...
Kakakin gwamnatin Rasha, Dmitry Peskov ya shaida wa kamfanin dillancin labaran ƙasar TASS cewa shigar Amurka cikin yaƙin Isra’ila da Iran ka iya haifar da ”mummunar...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta jaddada kudurinta na tabbatar da zaman lafiya da tsaro a fadin jihar, inda ta bayyana cewa a shirye take ta tattaunawa da...
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kano ta bayyana cewa ta kama mutane 51 tare da kwato makamai da miyagun kwayoyi a wani samamen kamen ‘yan daba da...
Babban Hafsan Sojin Kasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bukaci sabbin sojoji da suka kammala horo a Zaria, Jihar Kaduna, da su kasance a koda yaushe...
Aƙalla mutane 100 ne ake fargabar sun rasa rayukansu a wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga suka kai wa al’ummar Yelewata da ke karamar hukumar...