Manchester United ta bi sahun kungiyoyin Barcelona, da Bayern Munich da Real Madrid, a zawarcin mai tsaron gida na Jamus Jonathan Tah, mai shekara 29, idan kwantiraginsa ya...
Rahotanni daga kungiyar kwallon kafa ta Manchester United na cewa babban mai tsaron gidan ƙungiyar, Andre Onana ya ji mamaki kan matakin da aka ɗauka na...
An kori kakar da Osasuna ta shigar da Barcelona kan amfani da ta yi da mai tsaron baya, Inigo Martinez a lokacin gasar La Liga.Sai dai...
Dan wasan gaba na Liverpool ɗan asalin Masar, Mohamed Salah, ya sanya hannu kan sabuwar kwantiragi wadda za ta tsawaita zamansa a Liverpool, inda ya yi...
Ɗan wasan ƙasar Belgium, Kevin De Bruyne, ya sanar da cewa zai yi bankwana da ƙungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta Ingila a ƙarshen kakar...
Mai horaswar kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, Pep Guardiola, ya ce ɗan wasan gaban ƙungiyar, Erling Haaland, zai yi jinyar mako bakwai a sakamakon raunin...
Mahukuntan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars FC ta yanke shawarar dage dakatarwar da ta yi wa mashawarcinta a fannin fasaha Usman Abdallah.Abdallah, gogaggen koci, ya...
Akwai yiwuwar Barcelona za ta yi asarar makinta saboda saɓa wata dokar Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA) a wasan gasar La Liga wanda ta doke...
Shugaban Kasar Ghana John Dramani Mahama ya kai ziyara ga tawagar kungiyar ƙwallon ƙafa ta Ghana, Black Stars gabanin wasansu da tawagar Chadi don neman buga...
Tawagar kungiyar Kwallon Kafa ta Kasa Super Eagles ta gayyaci sababbin ’yan kwallo takwas da za su wakilci kasar domin buga mata wasannin neman gurbin shiga...