Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ta kammala cinikin ɗan wasa Fabio Viera daga FC Porto.BBC ta ruwaito cewa ɗan wasan ya amince da komawa tawagar ta...
A fafatawar da ake a gasar Premier ta kasar nan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zata kece raini da takwararta ta Wiki Tourist.Za ayi wasanne...
Bayan lallasa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Aston Villa da ci 3 da 2, ƙungiyar Manchester City ta lashe gasar Premier ta Burtaniya.Ƙungiyar Manchester City dai, ta...
A ranar Talata ne kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta dawo Najeriya daga gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON) da ke gudana a kasar Kamaru...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Super Eagles ta Najeriya za ta kara da Sudan a wasansu na biyu a rukunin D a gasar cin kofin nahiyar Afirka...
Shugaban Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila, ya taya kungiyar kwallon kafan Super Eagles ta Najeriya murnar nasarar da suka samu a kan Kasar Masar a wasansu na...
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), ya nada Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai, ya jagoranci tawagar Najeriya a gasar cin kofin nahiyar Afrika da...
Wani sabon mutum-mutumin fitaccen ɗan wasan Portugal, Cristiano Ronaldo ya haifar da bore a Jihar Goa da ke Indiya.Al’ummar jihar Goa ɗin sun soki yadda a...