Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaDan wasan gaban Faransa Karim Benzema ya lashe kyautar gwarzon UEFA na bana, bikin da aka gudanar da shi a Istanbul na...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta amince da sayen dan wasan gaba na Real Sociedad, Alexander Isak a kan kudi yuro...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaErik ten Hag ya ce har yanzu Cristiano Ronaldo ya na da makoma a kungiyar a karkashin jagorancinsa, duk kuwa da cewa...
Daga Abdu Ado kofar Naisa Tsohon dan wasan kungiyar Manchester United, Wayne Rooney ya caccaki tauraron kungiyar PSG Kylian Mbappe, dangane da rashin girmama manyan ‘yan wasan...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na Portugal da ke taka leda da Manchester United, Cristiano Ronaldo ya ce nan da makwanni biyu gaskiya za...
Abdu Ado Ƙofar Na’isa Hukumar kwallon kafar Ingila ta rubuta takardun tuhuma ga Thomas Tuchel da Antonio Conte, wato masu horas da kungiyoyin Chelsea da Tottenham, biyo...
Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasa Kylian Mbappe ya bayyana cewar yana goyon bayan abokin wasan sa na kasar Faransa Karim Benzema wajen lashe kyautar Balland’or...
Majalisar dokokin jihar Kano, za ta gudanar da bincike kan tarin matsalolin da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ke fama da su.Hakan na Rahotonni sun...
Yar wasan Najeriya, Tobi Amusan ta kafa sabon tarihi bayan da ta lashe kyautar zinare a gudun mita 100 na gasar Commonwealth da aka yi a...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Tobi Amusan murnar lashe tseren zinare na mita 100 na mata a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya na shekarar...